iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin ‘yan gudun hijira a Myanmar ya rubanya tun watan Fabrairun bara, kuma yanzu ya zarce 800,000.
Lambar Labari: 3486946    Ranar Watsawa : 2022/02/13